ha_tq/2ch/18/15.md

165 B

Ga menene Mikayah ya kwatanta Israilawa da ya gan su bazu a kan tuddai?

Mikayah ya ce ya dukan Israilawa sun bazu akan tuddai, kamar tumkin da ba su da makiyayi.