ha_tq/2ch/18/01.md

152 B

Ta yaya ne Yehoshefat ya haɗa kai da shi da Ahab?

Yehoshefat ya haɗa kai da shi da Ahab ta wurin sa ɗaya daga cikin iyalinsa ya auri yarinyar sa.