ha_tq/2ch/17/14.md

219 B

Menene Amasiya, ɗan Zikri, ya bayar da yardar zuciya?

Amasiya ya bayar da kansa dan ya bauta wa Yahweh da yardar ransa?

Waanene irin mutum ne Eliyada daga Bilyaminu?

Eliyada mutum mai iko ne da kuma ƙarfafawa.