ha_tq/2ch/17/12.md

119 B

Waɗane abubuwa biyu ne Yahoshefat ya gina a yahuda?

Yehoshefat ya gina tsararrun birane da wuraren ajiya a Yahuda.