ha_tq/2ch/17/10.md

192 B

Menene ma sarautan da ke kewaye da Yahudah ba su yi ba saboda fargaban Yahweh ya faɗo masu?

Fargaban Yahweh ya faɗa masu waɗanda ke kewaye da Yahuda, don kada su yi yaƙi da Yehoshefat.