ha_tq/2ch/17/07.md

190 B

Wane littafi ne lebiyawa da dukan ofisoshin da kuma firistoci suka bari lokacin da suka koyar a Yahuda?

Sun yi koyarwa da shi a Yahuza, saboda suna da littafin dokokin Yahweh tare da su.