ha_tq/2ch/16/11.md

139 B

Ta yaya Asa ya yi da cutar da ke a tafin ƙafar sa?

Asa bai nemi taimako daga wurin Yahweh ba, amma da ga wurin wani mai magani kaɗai.