Menene yasa idanun Yahweh suke kaiwa da komowa koina a cikin duniya?
Idanun Yahweh suna kai wa da komo wa a ko'ina don ya nuna ikon sa a maimakon waɗanda zuciyar su ke a shirye zuwa gare shi.
Menene Asa ya aikata ga tsawatawar aaka yi masa?
Asa ya yi fushi ya kuma sa shi cikin kurkuku.