Hananu ya tsawata wa Asa saboda ya dogara ga alkawarin da ya yi da sarkin Aram a maimakon ya dogara ga Yahweh kamar yadda ya yi a Itiyofiya.