ha_tq/2ch/16/02.md

379 B

Menene yasa Asa ya kawo a zurfa da zinariya daga cikin wurin Ajiya ya kuma aika da su zuwa Benhada, sarkin Aram?

Asa ya aika da azurfa da kuma zinariya zuwa wurin Ben Hadad don ya ƙarfafa shi ya karya alƙawarinsa da Asa.

Menene yasa yake so Ben Hadad ya ke so ya ƙarya alƙawarin sa da Ba'asha?

Asa na son ya karya alƙawarinsa da Ba'asha saboda Ba'asha ya ƙyale Asa.