ha_tq/2ch/16/01.md

174 B

Menene ya sa Ba'asha, sarkin Israila ya nuna tsageranci a kan Yahuda ta wurin gina Rama?

Ba'asha ya nuna tsageranci don kada ya bar wani ya zauna ko kuma ya shiga ƙasar.