ha_tq/2ch/15/14.md

117 B

Menene Yahweh ya ba mutanen bayan sun rantse da dukan zuciyar su.

Yahweh ya ba mutanen salama a dukan kewayen su.