ha_tq/2ch/15/12.md

243 B

Menene Mutanen suka yi alƙawari za su yi?

Mutanen sun yi Alƙawari cewa za su nemi Yahweh da dukan zuciyar su da kuma dukan ran su.

Menene zai faru ga dukan wanda ya ƙi neman Yahweh?

ga dukan wanda ya ƙi neman Yahweh za a kashe shi.