ha_tq/2ch/15/08.md

250 B

Menene Asa ya sake gina wa da ya saƙon annabin?

Ya sake gina bagadin Yahweh a lokaci da ya ji saƙon annabin.

Menene yawan mutanen suka zo yi a wurin sarki Asa daga Efraimu, Masase da kuman Simiyon?

Sun zo saboda su ga Yahweh na tare da Asa.