ha_tq/2ch/14/12.md

219 B

Wanene ya buga Itiyfiya a gaban Asa da Yahuda?

Yahweh ya buga Itiyofiya a gaban Yahuda.

Menene rundunar ta yi wa ƙauyukan da ke kewaye da Gerar?

Rundunar na lalatar da ganima da ƙauyukan da ke kewaye da Gerar.