Asa yayi kuka ga Yahweh, don neman taimakon don a san cewa shi da rundunar sojansa na zuwa da sunan Yahweh ne yaƙi da babbar rundunar Zera.