ha_tq/2ch/14/07.md

153 B

Menene yas Asa ya yi shirin gina katangun biranen?

Asa ya yi shirin gina katangun biranen saboda Yahweh ya ba shi ƙasar tare da salama da ga ko ina.