Asa ya ɗauki bãƙin bagadai da wuraren tuddai. Ya farfasa ginshiƙan dutse ya kuma datse kafe-kafen Astarot.