Rehobowam ya yi mulki da hikima ta wurin baza duka 'ya'yan Israila maza cikin duka ƙasar Yahuda da kuma Benyamin ya kafa kowane birni.