ha_tq/2ch/11/16.md

222 B

Menene mutane daga ƙabilun Israila suka ƙarfafa Rehobowam da kuma masarautar Yahuda?

Mutanen, da suka shirya wa zuciyar su neman Yahweh, suka zo daga dukan ƙabilun Israila zuwa Yareusalem don su yi hadaya ga Yahweh.