ha_tq/2ch/10/16.md

336 B

Menene Israilawa suka amsa da maganar da Rehobowam cewa zai ƙara masu nauyinƙarƙiyar?

Lokacin da dukkan Isra'ila suka ga cewa sarki bai saurare su ba, sai mutanen suka amsa masa suka ce, "Wanne rabo muke da shi a cikin Dauda, Kowannenku ya koma ga rumfarsa, Isra'ila.Sai suka gaya wa Rehobowam cewa shi ma ya nemi hayar gidan sa.