Sarki ya yi niyar da cewa bai saurari mutanen Israila baal'amari ne wadda ke faruwa yadda Allah ya shirya, domin Yahweh ya aiwatar da maganarsa wadda Ahiya Ba-shiloni ya faɗa.