ha_tq/2ch/10/10.md

250 B

Wace shawara ce samarin da suka yi girma tare suka ba shi a kan bukatar da mutanen suka yi akan nauyin ƙarƙiya akan su?

Samarin sun shawarci Rehobowam ya gaya wa mutanen ce wa Mahaifi na ya ɗora maku wannan ƙarƙiya, ni zan ƙara maku nauyin.