ha_tq/2ch/10/03.md

170 B

Menene buƙatar da Yerobowam da dukan Israila suka yi wa Rehobowam?

Yerobowam da dukan Israila sun buƙaci Rehobowam ya sauƙaƙa nauyin horon Sarki Suleman a kan su.