Sarki Suleman na mulki akan dukan sarakuna tun daga Yufiretis zuwa ƙasar Filistiyawa, zuwa iyakar Masar.