Ba ko ɗaya daga cikin abin shan ruwan sarki da aka yi da azurfa saboda azurfa ba abin daraja bane a kwanakin Sulaman.