Sarki Suleman ya basarauniyar Sheba dukkan abin da ta tambaya; ya bata fiye da abin da ta kawo wa sarki. Sai ta tafi ta koma ƙasarta, ita da bayinta.