ha_tq/2ch/09/03.md

235 B

Menene amsar Sarauniya Sheba lokacin da taga hikimar Sulaiman da dukan ginenen, abinci, tufafin sawa, da kuma bayi da ke a wurin sa?

Lokacin da Sarauniya Sheba taga dukan abin Sulaiman ke da shi ba kuma sauran wani ruhu a jikin ta.