ha_tq/2ch/08/14.md

212 B

Menene aikin lebiyawa da kuma firistoci?

Firistci da kma lebiyawa Sulaiman ne ya naɗa su a kan matsayin su, domin suyi yabo ga Allah su kuma yi hidima a gaban firistoci, kamar yadda ya wajaba a kowacce rana.