ha_tq/2ch/08/12.md

188 B

Ta yaya ne Sulaiman ya ba da baye-baye ƙonawa ga Yahweh a kan bagadin daya gina a gaban Haikalin?

Sulaiman ya miƙa baye-bayen ƙonawa kamar Yadda aka shimfiɗa a cikin ummurnan Musa.