ha_tq/2ch/08/11.md

264 B

Menene ya sa Sulaiman ya kawo ɗiyar fir'auna daga cikin birnin Dauda zuwa gidan da ya gina mata?

Sulaiman ya kawo ɗiyar fiir'auna daga cikin birnin Dauda zuwa gidan da ya gina mata saboda akwatin alkawarin Yahweh na a cikin birnin don haka wuri ma tsarki ne.