Sulaiman ya maida mutane Israila da sojojin sa, skwamandojinsa, da hafsoshinsa, da kuma kwamandojin karusan jarumawarsa da kuma mahaya dawakinsa.