ha_tq/2ch/08/05.md

209 B

A gaba ɗaya a ina ne da kuma don menene dalilin da yasa Sulaiman ya yi gini?

Sulaiman ya yi gini don jin daɗin kan sa a cikin Yerusalem, lebann, da kuma cikin dukan ƙasashen da ke ƙarƙashin mulkin sa.