ha_tq/2ch/07/19.md

375 B

Menene zai faru idan Mutane Israila za su ƙi yin biyayya da farillan Yahweh da umurnan sa su kuma bautawa wasu Alloli?

Idan mutanen Israila za su yi w Allah rashin biyayya da farillan sa da kuma umurnansa su kuma yi sujada ga wasu allolin, a lokacin ne zau tuge su daga tushen su ya kuma bada su da gidan da ya tsarkake ya kuma maida su abin da riya acikin dukan mutane.