ha_tq/2ch/07/16.md

394 B

Menene yasa Yahweh ya zaɓa ya kuma tsarkake gidan sa?

Yahweh ya zaɓa ya kuma tsarkake gidan sa da sunan sa zai kasan ce har abada.

Menene sharaɗin da Yahweh ya ba mutanen Israila don su haɗu do zuriyar Dauda su riƙa zama a kan kujera masarautar sa?

Yahweh ya ce mutanen Israila dole ne su yi biyyaya da dukan abin da ya umurce su sukuma yi biyayya da dokokin sa da kuma farillansa.