ha_tq/2ch/07/13.md

286 B

Menene mutanen Israila ke bukata su yi a domin Yahweh ya ji adu'ar su, gafarta masu zunubansu, ya kuma warkar da ƙasar su?

Mutanen su da suka kira su da sunan Yahweh sun buƙace su ƙasƙantar da kan su, su yi adu'a, sukuma nemi fuskar Yahweh su kuma juya daga mugayen hanyoyin su.