ha_tq/2ch/07/08.md

254 B

Menene yasa Sulaiman ya iya aiken mutanen Israila zuwa gidajen su da murna da kuma farin ciki bayan biki?

Sulaiman ya iya aika kowa gida da murna da farin ciki a zuciya saboda abu mai kyau da Yahweh ya nuna wa Dauda, Sulaiman, da kuma mutane Israila.