ha_tq/2ch/07/07.md

277 B

Menene yasa Sulaiman ya bada hadayr ƙonawa da kuma kitsen zumunci a tsakiyar haikali?

Hadaya ƙonawa da kuma kitsen zumunci ne a ka bada ta wurin Sulaiman a tsakiyar haikalin saboda bagadin tagullar daya ya yi isa ba a yi hadayar ƙonawa, da baye-baye ta hatsi, da kitsen.