ha_tq/2ch/07/01.md

400 B

Menene Ya faru lokacin da Sulaiman ya gama yin adu'a ga Yahweh?

Lokacin da Sulaiman ya gama yin adu'a ga Yahweh. wuta ta sauko daga sama ta cinye hadayun, ɗaukakar Yahweh kuwa ta cika gidan.

Menene amsar mutanen Israila a lokacin da wuta ta sauko daga sama da kuma ɗaukakar Yahweh ta cika gidan?

Mutanen Israila da fuskokin su a ƙasa, suka yi sujada, suka kuma yi shaidar godiya ga Yahweh.