ha_tq/2ch/06/36.md

250 B

Menene buƙatar da Suleman ya yi wa Yahweh?

Suleman ya buƙaci cewa Yahweh ya saurari furtawar mutanen Isaila ya kuma gafarta masu zunuban su bayan sun yi zunubi, aka kuma kai su bautar talala a ƙasar magaftan su, suka kuma tuba daga zunuban su.