ha_tq/2ch/06/24.md

261 B

Menene mutanen Israila ke bukata su yi lokacin da abokan gãban su suka yi nasara da susaboda sun yi zunubi ga Yahweh?

Mutanen Israila sun buƙaci su jua wa Yahweh baya suna kuma furta sunan sa, ta wurin adu'a da kuma neman gafara a gaban sa a cikin Haikali