Sulaiman ya bukaci Yahweh ya saurari kukan sa da kuma adu'ar sa don idanun sa su buɗe a akan haikalin dare da rana.