Yahweh ya ɗauki maganarsa da ya faɗawa Sulaiman yana zaune akan gadon sarautar Dauda, ya gina gidan domin suna Yahweh, ya kma sa akwatin alkawarin a ciki.