328 B
328 B
Ta yaya ne ma su molo da mawaka suke yabon Yahweh?
Masu sarewa da mawaka suna waka tare"domin kyakyawan alkawarinsa har abad."
Menene yasa firistocin baza su bi tsarinsu na rabe-rabensu ba?
Dukkan firistocin dake wurin suka tsarkake kansu ga Yahweh, basu bi tsarinsu na rabe-rabensu ba don daukakar Yahweh ta cika gidan.