ha_tq/2ch/05/11.md

191 B

Menene duka lebiyawa su kayi baya firistico sun fita daga wuri mafi tsarkin?

Lebiyawan, da suka sa kayan, ke tsayawa da gabas da ƙarshen bagadin suna kaɗamolo da garayu da goge sarewa .