ha_tq/2ch/05/09.md

141 B

Waɗane abubuwa ne a cikin akwatin alkawarin?

Ba komi a cikin akwatin alkawarin sai dai allunan guda biyu da Musa ya saka a dutsen Horeb.