ha_tq/2ch/05/04.md

207 B

Menene Sarki Sulaiman da dukan taron mutanen Israila suka yi lokacin da lebiyawa suka kawo akwatin alƙawarin?

Sarki Sulaiman da dukan taron Israila su ka zo tare suka yi hadayar tumaki da shanu da yawa.