ha_tq/2ch/03/01.md

430 B

tsen Moriya Menene yasa Sulaiman ya fara ginin gidan Yahwe a masussukar Ornan na Yebusiya.tun daga dutsen da Moriya?

Sulaiman ya fara gina gidan Yahweh a can saboda a can ne Yahwe ya bayyana ga mahaifin sa.

Menene fasalin da Sulaiman ya fara tushen wanda Sulaiman ya fara a gidan Yahweh?

Fasalin tushen ginin gidan Yahweh tsowon kamu sitin ne, sai kuma fadin sa kamu ashirin ne, idan an yi amfani da tsohon yadda ake kamu.