ha_tq/2ch/02/15.md

212 B

Ta yaya ne ya zamana cewa itacen da aka kawo da ga lebanon ya kai Israila?

Itacen da ke daga Lebanon an kai shi zuwa Israila dai dai bukatar ka za a kawo shi har zuwa tekun Yoffa daga na kumaa zuwa Yerusalem.