Kamar yadda Hiram ya ce, menene yasa Sulaiman yazama sarki saboda Yahweh na ƙaunar mutanen sa da kuma Sulaimn na da baiwa da hikima da kuma ganewa.